<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Allah yana gaba, muna bi bayansa,
 Allah yana gaba, muna bi bayansa,
 Allah yana gaba, muna bi bayansa,
 Allah Mahalicci.

[V2]
 2) Yesu yana gaba, muna bi bayansa,
 Yesu yana gaba. muna bi bayansa,
 Yesu yana gaba. muna bi bayansa,
 AIlah tare da mu.

[V3]
 3) Ruhu yana gaba, muna bi bayansa,
 Ruhu yana gaba, muna bi bayansa.
 Ruhu yana gaba, muna bi bayansa,
 Allah Ruhulahi.

[V4]
 4) Sarki yana gaba, muna bi bayansa,
 Sarki yana gaba, muna bi bayansa,
 Sarki yana gaba, muna bi bayansa,
 Sarkin Sarakuna.

[V5]
 5) Halleluya, halleluya, halleluya,
 Halleluya, halleluya, halleluya,
 Halleluya, halleluya, halleluya
 In ji mala'iku.</lyrics>
<title>Allah Yana Gaba, Muna Bi Bayansa LW370</title>
<hymn_number>370</hymn_number>
</song>